<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>14</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu.
 Muka tayar maka da, Ubangijinmu.

[V2]
 2) Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu.
 Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu.

[V3]
 3) Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake
 HaIin masu zunubi, Ubangijinmu.

[V4]
 4) Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu,
 Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu.

[V5]
 5) Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai,
 Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.</lyrics>
<title>Abba, Uba, Ga Mu Nan, Duba, Tsauta, Ji, Ƙanmu LW14</title>
</song>